Hauza/ Sarkin Muminai Ali (A.S) a cikin littafin Nahjul Balagha, ya bayyana tsoron Allah (Taƙawa) a matsayin wani babban makami mai iko da ke rusa takama da makarkashiyar Shaiɗan su zama marasa…
Hauza/ Domin mai zunubi ya aikata saɓo, ba shi da wata mafita face yin amfani da ni'imomin da Allah ya ba shi domin yin biyayya gare Shi; wannan kuma yana nufin butulci a fili.